Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

5 Afirilu 2022

12:57:25
1244981

Labarai Cikin Hotuna / Na Bikin Yaye Daliban Iraki A Haramin Imam Hussein

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da bikin yaye daliban jami’ar shari’a a kasar Iraki a hubbaren Imam Husaini (AS) da ke birnin Karbala.