Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

2 Afirilu 2022

11:13:20
1243920

Labarai Cikin Hotuna / Na Bikin Taron Taklifi 'Yan Matan Iraqi A Hubbaren Sayyid Abbas (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da wani gagarumin bikin Taklifi na ‘yan matan kasar Iraki a hubbaren Abbas (AS) da ke birnin Karbala.