Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

2 Afirilu 2022

11:09:24
1243917

Rahoto Cikin Hotuna / Na Bikin Tunawa Da Marigayi Ayatullah Alawi Gorgany a Birnin Qum

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron tunawa da marigayi Ayatullahi Alawi Gorgany, daya daga cikin manya-manyan Maraji'an da ake koyi da su a birnin Qum.