Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

22 Maris 2022

18:38:38
1241649

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Tawassuli Da Imam Zaman As A Haramin A Masallacin Jamkaran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukin mika kokon baraka ga na tawassuli ga Imam Zaman As a masallacin Jamkaran tare da jawabin Hujjatul-Islam al-Islam tare da wakokin yabo daga Haj Mahmoud Karimi.