Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

22 Maris 2022

18:37:32
1241648

Rahoto Cikin Hotuna / Na Bikin Ma'aikatan Haramin Imam Askari (AS) Na Maulidin Imam Zaman (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukin ma'aikatan hubbaren Imam Askari (AS) domin tunawa da ranar da aka haifi Imam Zaman (AS) a tsakiyar watan Sha'aban angabatar da bikin a wannan Hubbare mai tsarki a birnin Samarra.