Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

22 Maris 2022

18:36:19
1241647

Rahoto Cikin Hotuna / Na Bikin Tsakiyar Shaaban A Masallacin Sahlah

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan maulidin Imam Zaman (AS) a masallacin Sahlah, daya daga cikin masallatai masu Girma da muhimmanci a duniyar Shi'a a birnin Kufa.