Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

22 Maris 2022

18:33:31
1241645

Labarai Cikin Hotuna / Na Maqam Imam Mahdi (as) A Birnin Karbala

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, mutane maziyarta da yan kasar Iraki sun samu halartar Farfajiyar Sahib al-Zaman (AS) a Karbala inda suka nuna sha'awar su da shaukinsu na halartar bikin haihuwarsa mai albarka a tsakiyar watan Sha'aban. .