Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

20 Maris 2022

22:24:13
1241145

Rahoto Cikin Hotuna / Na Rabawa Maziyarta Abinci A Haramin Sayyidina Abbas (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, haramin Abbas (AS) ya raba abinci ga maziyarta a birnin Karbala a tsakiyar watan Sha’aban, har kaso guda 160,000.