Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

20 Maris 2022

22:21:41
1241143

Rahoto Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Zaman (as) Tare Da Halartar Masu Magana Da Harshen Urdu A Birnin Qum

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, wasu gungun mabiya mazhabar shi’a na kasar Pakistan sun halarci masallacin jamkaran mai alfarma domin murnar zagayowar ranar haihuwar mai ceton al’ummar duniya Imam Mahdi (AS).