Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

18 Maris 2022

19:20:05
1240571

Rahoto Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Zaman (as) Tare Da Halartar Masu Magana Da larabci A Birnin Qum

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan maulidin Imam Zaman (AS) tare da halartar masu magana da harshen larabci a haramin masallacin Jamkaran da ke birnin Qum.