Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

18 Maris 2022

19:18:26
1240570

Rahoto Cikin Hotuna / Na Bikin Canja Tutar Kubbar Masallacin Jamkaran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bikin sauya tutar kubbar masallacin Jamkaran ne a lokacin tsakiyar watan Sha’aban tare da halartar gungun masu hidima da kuma maziyarta wannan wuri mai tsarki.