Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

18 Maris 2022

19:14:08
1240568

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Kasa Da Kasa Karo Na 17 Kan Akidar Mahadi As

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron kasa da kasa kan akidar Mahdi a karo na 17 a haramin masallacin Jamkaran da ke birnin Qum.