Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

18 Maris 2022

19:13:08
1240567

Labarai Cikin Hotuna / Na Sallar Magariba Da Isha'i A Daren Tsakiyar Watan Sha'aban A Haramin Masallacin Jamkaran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da sallar magriba da isha’i a daren tsakiyar watan Sha’aban na shekara ta 1443 hijiriyyah karkashin jagorancin mai girma Ayatullah Hussein Nouri Hamedani a cikin masallaci mai alfarma Jamkaran.