Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

18 Maris 2022

19:12:01
1240566

Rahoto Cikin Hotuna / Na Yadda Aka Kawata Hubbaren Sayyidah Ma'asumah (a.s) A Daren Tsakiyar Watan Sha'aban.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, haramin Sayyidah Fatamah Ma'asumah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta, ya taryi baki masoya Imam Mahdi (a) tare basu masauki a daren da aka haifi Imam Zaman. AS).