Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

17 Maris 2022

18:11:21
1240255

Labarai Cikin Hotuna / Na Zanga-zangar Tir Da Kisan Kiyashin Mabiya Shi'a A Pakistan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, Daruruwan mabiya mazhabar Shi'a mabiya Ahlul-Baiti (AS) sun yi tir da kisan 'yan Shi'a a Pakistan, ta hanyar gudanar da zanga-zanga a birnin New Delhi na kasar Indiya.