Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

17 Maris 2022

18:10:45
1240254

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Daliban Kasashen Afirka A Haramin Masallacin Jamkaran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da wani shiri na musamman na tuntubar juna a tsakiyar watan Sha’aban tare da halartar dalibai sama da 1,500 daga kasashen Afirka da iyalansu a harabar Karbala da ke Masallacin Jamkaran.