Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

17 Maris 2022

18:10:17
1240253

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Daliban Kasashen Afirka A Haramin Masallacin Jamkaran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, wasu gungun malamai da manyan jami’ai sun halarci gidan marigayi Ayatullahi Alawi Gorgany domin yin ta’aziyya. Ayatollah Sayyid Muhammad Ali Alawi Gorgany daya daga cikin maraji'ai ababen koyi na duniyar Shi'a ya amsa kiran ubangiji gayyatar a ranar Talata 15 ga watan Maris 2022 a daya daga cikin asibitocin birnin Qum.

Hoto: Hadi Charghani