Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

17 Maris 2022

17:59:08
1240252

Rahoto Cikin Hotuna / Na Jana'izar Daya Daga Cikin Manyan 'Yan Shi'a Na Thailand

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da jana’izar “Haji Irfan bin Arfin Sanguiman” daya daga cikin dattijan ‘yan shi’a a kasar Thailand, wanda ya samu halartar dimbin mabiya mazhabar shi’a mazhabar Ahlul-Baiti. (AS) a Masallacin Sahibaz Zaman (AS) a Patum Thani.