Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

15 Maris 2022

20:20:48
1239638

Rahoto Cikin Hotuna / Na Bukukuwan Sha'abaniyyah A Cibiyar Imam Baqir (AS) Birnin Turku

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da shagulgulan sha'abaniyyah a cibiyar Imam Baqir (AS) da ke birnin Turku na kasar Finland.