Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

15 Maris 2022

20:18:51
1239634

Labarai Cikin Hotuna / Al'ummar Bahrain Sun Gudanar Da Zanga-zangar Neman Sakin Fursunonin Siyasa

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zanga-zangar lumana ta al'ummar Bahrain a yankin Sanab domin nuna goyon baya ga fursunonin siyasa, kuma masu zanga-zangar sun bukaci a sako fursunonin ba tare da wani sharadi ba.