Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

13 Maris 2022

15:14:29
1238865

Labarai Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Husaini (AS) A Birnin Lusaka

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da shagulgulan maulidin Imam Husaini (AS) a cikin watan sha’aban mai alfarma tare da halartar dimbin mabiyan Ahlul-baiti Ma'asumai tsarkaka a Cibiyar Rasulul Akram (SAW) da ke birnin Lusaka na kasar Zambiya.