Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

13 Maris 2022

14:56:50
1238860

Rahoto Cikin Hotuna / Na Bukukuwan Sha'aban A Cibiyar Musulunci Amurka Da Ke Dearborn, Michigan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a na kasar Amurka, an gudanar da shagulgulan sha'aban a Cibiyar Musulunci ta Amurka da ke "Dearborn" Michigan.