Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

12 Maris 2022

13:55:39
1238437

Rahoto Cikin Hotuna / Na Bikin Sha'baniyah A Cibiyar Karbala Da Ke Birnin Oberbro Sweden

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar mabiya mazhabar shi'a mabiya tafarkin Ahlul-baiti (AS), an gudanar da shagulgulan sha'abaniyyah a cibiyar Karbala a birnin Oberbro na kasar Sweden.