Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

12 Maris 2022

13:53:21
1238435

Rahoto Cikin Hotuna / Shugaban Kasar Iran Ya Ziyarci Baje Kolin Ayyuka Da Nasarorin Kwamitin Taimako Na Imam Khumaini

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, shugaban kasar Iran Dr. Seyid Ibrahim Ra’isi ya ziyarci baje kolin kayayyaki da nasarorin da aka samu daga kwamitin tallafi na Imam Khumaini da ya gudana a wannan sati da yake shine satin na musamman domin kyautatawa da taimakekeniya.