Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

12 Maris 2022

13:51:33
1238434

Rahoto Cikin Hotuna / Na TaronBikin Yaumul Mab'as A Cibiyar Musulunci Ta Ingila

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan zagayowar ranar da aka aiko manzon Allah (s.a.w) a cibiyar musulunci ta kasar Ingila da ke birnin Landan babban birnin kasar.