Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

8 Maris 2022

16:05:06
1237377

Labarai Cikin Hotuna / Na Bikin Sha'abaniyah A Husainiyar Al-Zahra Da Ke Antwerp, Belgium

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a, an gudanar da shagulgulan sha'abaniyyah a Husainiyar Al-Zahra (AS) a birnin Antwerp na kasar Belgium.