Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

8 Maris 2022

16:04:04
1237376

Rahoto Cikin Hotuna / An Gudanar Da Bukukuwan Watan Sha'aban A Cibiyar Ahlul Baiti (AS) Da Ke Birnin Igdir Na Kasar Turkiyya.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan ranekun murna na watan Sha'aban a cibiyar Ahlul-baiti (AS) da ke birnin Igdir na kasar Turkiyya.