Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

11 Faburairu 2022

13:16:27
1228410

Rahoto Cikin Hotuna / Na Jawabin Ayatollah Ramezani A Hubbaren Imam Khumaini Qs

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, babban sakatare da wakilai da ma’aikatan majalisar Ahlul-baiti (AS) ta duniya sun ziyarci hubbaren Imam Khumaini da shahidan Juyin juya halin Musulunci a ranar Talata 8 ga Fabrairu, 2022, a daidai lokacin da ake tunawa da zagayowar raneku goma na Alifijir Juyin Juya Halin Musulunci A cikin wannan taro, daraktoci da ma'aikatan majalissar sun gabatar da gaisuwar ban girma ga Imam Rahel mai girma tare da tabbatar da alkawari da akidar Jagora mai girma wanda ya juyin juya halin Musulunci.

Hoto: Hadi Charghani