Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

31 Janairu 2022

19:31:13
1224660

Labarai Cikin Hotuna / Na Ganawar Da Shugaban Cibiyar Sadarwa Da Harkokin Kasa Da Kasa Na Makarantun Hauza Tare Da Ayatullah Ramezani

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, Hojjat al-Islam wal Muslimeen "Seyyed Mofid Hosseini Kouhsari", shugaban cibiyar sadarwa da harkokin kasa da kasa na makarantun hauza, ya halarci Ginin Majma'a Ahlul-baiti ( AS) A Babban zauren Majalissar Majma'a Ahlul-baiti ( AS) ta duniya gaba daya da ke birnin Qum in da ya gana tare da Ayatullah "Reza Ramezani" babban sakataren majalisar gaba daya.