Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

8 Janairu 2022

18:37:50
1216920

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Tunawa Da Shahadar Sayyid Taqi Misbah Tare Da Jawabin Ayatullah Ramezani A Birnin Rasht.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, A yammacin Laraba 5 ga watan Janairun 2022 ne aka gudanar da taron tunawa da shahadar Sayyid Taqi Misbah tare da halartar jama'a taron dai ya samu halartar da kuma jawabin Ayatullah Ramezani babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (AS). ) ta duniya a cikin lambun furanni na Shahidan Rasht.