Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Lahadi

19 Disamba 2021

13:38:13
1210141

Labarai Cikin Hotuna / Na Ganawar Babban Sakataren Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Na Duniya Tare Da Ayatullah Nuri Hamidani

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, Ayatullah Reza Ramezani ya gana da babban Ayatullahi Hussain Nuri Hamedani, daya daga cikin manya-manyan Marajio'in da ake koyi da su wanda a wannan ganawar babbanSakataren Majalisar Ahlul Baity As na Duniya ya gabatar da rahoto kan ayyukan majalisar inda ya bukaci wannan Maraji'in mai girma daya gudanar da dubi na musamman kan "Sake dubi akan tafarkin Malamai Ma'abota daukaka da tsayin daka na Musulunci bisa tafarkin da Mirza Kucak Jangali " tare yi masa rubutun san barka cikin sakonsa.

Hoto: Ali Asghar Varmziar