Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Litinin

22 Nuwamba 2021

13:36:44
1201149

Labara Cikin Hotuna / Taron Makokin Wafatin Sayyidah Ma'asumah (as) A Montreal

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA - ya nakalto cewa, an gudanar da zaman makoki na juyayin wafatin Sayyidah Ma'asumah (AS) tare da halartar mabiya mazhabar ahlulbaiti (AS) a cibiyar Musulunci ta Imam Husaini (AS). da ke Montreal, Kanada.