Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

9 Nuwamba 2021

16:30:35
1197170

Rahoto Cikin Hotuna /Ayatullah Ramezani Ya Ziyarci Wadanda Suka Jikkata A Harin Ta'addanci A Kandahar

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya labarta cewa, Ayatullah Reza Ramezani babban sakataren majalisar Ahlul-baiti (AS) ta duniya ya ziyarci wadanda suka jikkata a harin ta'addancin da aka kai a masallacin 'yan Shi'a dake Kandahar. An mika wasu da dama daga cikin wadanda suka jikkata a wannan ta'addancin zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran saboda tsananin raunukan da suka samu don ci gaba da jinyarsu bisa bukatar mahukuntan kasar Afganistan. Ganin kananan yaran da suka jikkata a harin da kungiyar ISIL ta kai kan masu ibada yana cutar da zuciyar kowane dan Adam mai ‘yanci.

Hoto: Sayyid Abbas Hosseini