Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Jummaʼa

5 Nuwamba 2021

09:37:48
1195552

Rahoto Cikin Hotuna / Taron Maulidin 17 Ga Rabi'ul Auwal A Cibiyar Darul Abbas Da Ke Houston, Texas

Kamar yadda Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya bada labarin cewa, an gudanar da maulidin manzon Allah (SAW) da Imam Sadik (AS) a cibiyar Darul Abbas a birnin Houston na jihar Texas ta kasar Amurka. da dama daga cikin ‘yan Shi’a da mabiya Ahlul Baiti (AS) sun samu halarta.