Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

28 Oktoba 2021

15:27:01
1193277

Rahoto Cikin Hotuna / Taron Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) A Birnin Windsor

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya kawo rahoton gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (s.a.w) da Imam Ja'afar Sadiq (AS) a kwalejin "Als-Sadiq" da ke birnin "Windsor" dake Jihar "Ontario" Kanada.