Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : hausatv
Laraba

27 Oktoba 2021

16:33:24
1192901

Pentagon : Akwai Barazanar ‘Yan Ta’adda Daga Afghanistan Su Kai Wa Amurka Hari

Ma’aikatar tsaron AMurka ta Pentagon, ta bayyana cewa akwai yiyuwar kungiyoyin ‘yan ta’adda daga Afghanistan su kai wa kasra hari a cikin watnni shida masu zuwa.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Wani babban jami'in ma'aikatar ta Pentagon ya ce hukumar leken asirin Amurka ta yi kiyasin cewa kungiyoyin 'yan ta'adda a Afganistan za su iya kaiwa Amurka hari nan da watanni shida idan ba a dauki mataki ba.

342/