Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

26 Oktoba 2021

14:51:34
1192549

Taron Bikin Maulidin Annabi Da Imam Sadiq (As) A Fatemah Zahra As Center Dake Sao Paulo

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya bayyana, tare da halartan gungun 'yan Shi'a da yan'uwa musulmai Sunni, a ranar 17 ga watan Rabi'ul Awal, an gudanar da bikin maulidin Manzon Allah da Imam Sadiq (AS) a Cibiyar Fatemah Zahra (AS) a Sao Paulo, Brazil.