Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

26 Oktoba 2021

14:50:30
1192548

Raba Furanni a Yayin Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) A Montreal, Kanada

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) -ABNA- ya ruwaito, wasu gungun mata a birnin Montreal na kasar Canada, sun raba furanni a tsakanin masu wucewa a lokacin zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah (SAW) inda suka ba su labarin halaye da dabi'un Annabi (SAW).