Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Laraba

13 Oktoba 2021

13:41:57
1188444

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Dagestan

labarai Cikin Hotuna / Taron Girmama Masu Yabon Ahlul Baiti (AS) A Masallacin Khamenei Dake Dagestan

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayyana, an gudanar da bikin karrama masu yabon Ahlulbaiti (AS) a Masallacin Khamenei da ke Makhach Qala, babban birnin Jamhuriyar Dagestan.