Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Laraba

13 Oktoba 2021

13:40:59
1188443

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Labarai Cikin Hotuna / An Sake Dawo Da Yin sallar Jam'i A Haramin Imam Ali (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya kawo Cewa: bayan tsawon lokaci, an ci gaba da sallar jam'i a haramin Amirul Muminin Ali (as) a birnin Najaf Ashraf. Gudanar da sallar jam’i a cikin wannan waje mai mai tsarki an yi shine da tazarar zamantakewa da ladubban kiyaye kiwon lafiya don hana yaduwar Cutar Korono.