Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Litinin

4 Oktoba 2021

13:37:10
1185801

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Labarai Cikin Hotuna / Wasu Maziyartan Arbaeen Sun Tafi Tare Da Iyayensu Zuwa Haramin Imam Husaini (AS)

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) -ABNA- ya ruwaito, wasu maziyarta zuwa haramin Imam Husaini (AS) sun halarci taron Arbaeen da kafa tare da iyayensu.