Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Litinin

4 Oktoba 2021

13:32:33
1185799

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Labarai Cikin Hotuna / Ayyukan Tawagogin Masu Ziyarar Arbaeen A Gefen Haramain Na Imamai Askarain (AS)

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) -ABNA- ya ruwaito, jerin tawagogin masu ziyarar Imam Husaini As sun halarci hubbaren Imamai biyu na Askarain (AS) da ke birnin Samarra a lokacin Arbaeen kuma sun yi wa maziyarta hidima.

Hoto: Sajjad Zaheri