Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

3 Oktoba 2021

15:20:35
1185483

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Ivory Coast

Rahoto Cikin Hotuna / Taron Makokin Arbaeen Na Imam Husaini As A Birnin Abijan

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) -ABNA- ya ruwaito, an gudanar da zaman makokin Arbaeen na Imam Husaini As bisa halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a yankin "Kumasi" da ke kewayen gari na "Abijan" cikin birni mafi girma a Ivory Coast.