Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

3 Oktoba 2021

15:09:26
1185477

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Rahoto Cikin Hotuna / Ayyukokin Tawagar Iran A Karbala Bayan Arbaeen

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya ruwaito, duk da harhada kayayyakin tawagogin masu tattakin a Iraqi bayan Arbaeen 1443, amma wasu tawagogi na Iran suna ci gaba da ayyukan taimako ga wasu masu ziyarar a birnin Karbala. Sakamakon jinkirin sake bude kan iyakoki da dimbin maziyarta daga Iran da suka samu damar isa Karbala bayan Arbaeen, wakilan sun yanke shawarar ci gaba da bayar da hidimomin, jin dadin wadannan maziyarta na Imam Husaini. Waɗannan tawagogi suna gaban tantunan su kuma suna ci gaba da bada taimako kamar masauki, abinci da ruwan sha kyauta.