Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

1 Oktoba 2021

18:10:56
1184856

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Labarai Cikin Hotuna / Wasan Kwaikwayo Na Yara Akan Hanyar Tattakin Arbaeen

Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da shirin wasan kwaikwayo mai dauke da abubuwan da suka shafi Imam Husaini As na yara a tattakin Arbaeen daga Najaf zuwa birnin Karbala.