Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

1 Oktoba 2021

18:09:43
1184855

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Rahoto Cikin Hotuna / Harhada Kayayyakin Tawagogin Masu Tattakin Arbaeen A Birnin Karbala

Kamar Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) -ABNA - ya fitar da rahoton cewa, ganin kawo karshen taron Arbaeen na Imam Husaini As, masu tattaki masaukin Imam Husaini da masu hidima a lokacin Arbaeen sun fara hada tare da tattara tantinan su a Karbala, bayan kwanaki na hidimar mara misali ta soyayya da qauna. suna masu ƙoƙarin komawa garuruwansu da cigaba da rayuwarsu ta yau da kullum.

Hoto: Sajjad Zaheri