Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

1 Oktoba 2021

18:07:22
1184854

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Mexico

Labarai Cikin Hotuna / Ayyukan Taimako Na 'Yan Shi'a A Mekziko A Lokacin Arbaeen Din Husaini As

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya ruwaito cewa, gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a kasar Mexico sun girmama shahadar Imam Hussain (AS) a ranar Arbaeen a wannan kasa ta hanyar gudanar da ayyukan taimako.