Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

1 Oktoba 2021

18:05:45
1184853

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Hotunan / Halartar Hujjatul Islam "Nasrullah Pejmanafar" Tattakin Arbaeen

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya kawo Hujjatul Islam Wal Muslimeen, "Nasrullah Pejmanufar", wakilin mutanen Mashhad da kewaye a Majalisar Shawara ta Musulunci kuma mataimakin shugaban Kwamitin Mataki na 90 ya halarci tattakin Arbaeen na bana. Hotunan da ke ƙasa suna nuna shi yana tafiya daga Najaf zuwa Karbala.