Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

21 Satumba 2021

14:45:33
1181994

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Brazil

Labarai Cikin Hotuna / Taron Makokin Husaini As Na Daren Ashura A Ponta Grossa

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makoki na daren Ashurar Husaini bi sa halartar gungun masoya Ahlulbaiti ma'asumai (A.S) a Masallacin Imam Ali (AS) da ke Punta Grossa, Brazil.