Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

21 Satumba 2021

14:26:50
1181980

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Kanada

Labarai Cikin Hotuna / Taron Makokin Na Ashurar Husain As A Montreal

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husaini (AS) a cikin watan Muharram a cibiyar Musulunci ta marigayi Ayatullah Khoei a birnin Montreal dake Kanada.